BaixarAPK
Pacote de Arquivos para Android
Informação curta
Na generalidade o arquivo Makarantar Soyayya(Makarantar Soyayya ) estabeleceu a sua avaliação 0 até 10. Trata-se duma avaliação cumulativa, pois os melhores aplicativos na loja do Google Play têm uma avaliação de 8 até 10. Total de críticas na loja do google play 0. Número total de críticas cinco estrelas recebido 0. Este aplicativo foi classificado de mau por 0 número de utilizadores. O intervalo do número estimado de descargas situa-se entre 50+ downloads na loja do google play Makarantar Soyayya(Makarantar Soyayya ) situada na categoria Namoro, com etiquetas e foi desenvolvida por ChoiceSSB. Pode visitar o website deles not exists ou enviar-lhes um choiceapps8@gmail.com. Makarantar Soyayya(Makarantar Soyayya ) pode ser instalado em dispositivos android com a 4.4(Kitkat)+. Só proporcionamos pacotes de arquivos originais. Se algum dos materiais deste site violar os seus direitos, informe-nos Pode também descarregar o pacote de arquivos do Google e executá-lo utilizando emuladores do android tais como o big nox app player, o bluestacks ou o koplayer. Pode também descarregar o pacote de arquivos do Makarantar Soyayya(Makarantar Soyayya ) e executá-lo em emuladores android, tais como o bluestacks ou o koplayer. Versões do pacote de arquivos Makarantar Soyayya(Makarantar Soyayya ) disponíveis no nosso site: 1.0.0. A última versão do Makarantar Soyayya(Makarantar Soyayya ) é 1.0.0 e foi atualizada 2021/19/10
Captura de ecrã de Makarantar Soyayya
Descrição de Makarantar Soyayya

Akwai wata magana ko karin magana da masoyan asali suke fadi akan soyayya, wato SOYAYYA dadi tafi zuma dadi! wannan haka yake tabbas babu abin da yafi so dadi a rayuwa inkasameshi ke ko kai da masoyinki ko masoyiyarka ka chaba, haka zalika kema kincaba.

Soyayya fa halitta neh kuma kamar yadda ubangiji ya haliccemu maza da mata yasanya wannan halintan a zuciyarmu wato halittar so.

Wannan manhaja mai suna Makarantar soyayya ya qunshi kalamai da rubuce rubuce masu dadi da mahimmanci akan soyayya, então, kauna da sauransu. Iya kalaman soyayya da cika alqawari da kula da junanku amatsayinku na masoya shi ne zai qara danqon soyayyanku.

wasu daga cikin kalaman soyayyan da yakamata kina fadi masa ko kana fadiwa masoyiyarka sunhada da

Amincin Allah da kariyarsa da yaddarsa su tabbata ga sarauniyar kyawawa. Tauraruwa mai haskaka duniya. Gani nazo gareki ko na samu jin daddadan kalamanki masu sanya nutsuwa ga mai sauraro. Sannan naga kyakkyawar surar de Allah ya baki wadda ke samar da farin ciki da nishadi ga mai kallo. Taku kike tamkar sarauniya, ina so nayi amfani da wannan damar na bayyana miki yadda sonki yake um cikin zuciyata, sonki yabi jijiya ya ratsa tsoka ya fasa kashi da bargo da ke nake rayuwa sonki shi ne ya zamto jin jin jikina. Yabonki shi ne abincina begenki shi ne ruwan shana, kaunarki ita ta zamto min numfashi na, meu um ba zan iya rayuwabaa idan babu ke kece farin ciki na tunaninki nake kwana da yabonki nake tashi kwana kwana da yabonki nake tashi kwana kwana farin nake yini tashi kinece nake farsina zuciya ke ce abar alfaharina kece kadai idaniyana ke iya gani,ki tallafawa dan marayan da ya rasa duk wani farin ciku don ganin ya sameki. Kece kadai zaki iya dawomin da farin ciki na da walwalata da dariyata idan kikace bakya sona zan rasa rayuwata.

Zuwa ga bakuwar zuciya mai kyakkyawar fuska hadi da kyakkyawan suna mai dadin kamshi mai kyakkyawan Murmushi mai zazzakar murya, ita ke sani na manta komai. Haka kyawawan idanuwanki sukansa na zamanto makaho a yayin da suka yo arba da kyakkyawar mace tana kusanto almajirinta, idan naji an kira sunanki sai naji wani nishadi tamkar an yimiya kyakkyawar mace da kyakkyawar mace tana kusanto almajirinta, idan naji an kira sunanki sai naji wani nishadi tamkarma yimiya kyuni albishir da aurnini a jigewiya kyuni hanini da aurnini, duniziyar kso dama duni ki hanini, duniziyar albishir duni ki dunizi hani hanini da jigewar hadi da duk kaina farin ciki na idan na tunaki sai naji wani shauki ko aiki ki yarda da ni ki sani um cikin zuciyarki sarauniyar mata.

Histórico da versão Makarantar Soyayya
Novo em Makarantar Soyayya 1.0.0
Soyayya Dadi Tafi zuma zaqi.
Makarantar Soyayya
So
Por favor, classifique este aplicativo
Mais informações
Outras versões do Makarantar Soyayya para Android
Android comum aplicativos